• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAKARANTU ZA SU DAWO AIKI A JIHAR NASSARAWA

Gwamnatin jihar Nassarawa ta ce makarantun ta za su dawo aiki daga ranar 5 ga watan gobe bayan tafiya hutun cutar annoba.


Wasu jihohi tuni su ka bude makarantu inda dalibai ke halartar karatu.
Sanarwar da ta ruwaito kwamishinar ilimi ta jihar Hajiya Fatu Sabo ta ce lamarin ya shafi makarantun gwamnati da masu zaman kan su.

Jihar Gombe za ta dawo da karatun makarantun kwana daga ranar 4 ga watan gobe inda makarantun jeka-ka-dawo da firamare za su fara karatu daga 5 ga watan na gobe.

Kwamishinan ilimi na jihar Habu Dahiru ya ce za a kammala zangon karatu na karshe na 2019/2020 a mako 3 kafin fara sabon zango daga ranar 25 ga watan na gobe.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “MAKARANTU ZA SU DAWO AIKI A JIHAR NASSARAWA”
 1. Just want to say your article is as astonishing.
  The clarity in your post is simply cool and i can assume you are an expert on this subject.
  Fine with your permission allow me to grab your RSS feed to keep updated with forthcoming
  post. Thanks a million and please carry on the enjoyable work.

 2. Thank you for any other informative web site. Where else could I am getting that kind of information written in such a perfect method?
  I’ve a mission that I’m simply now running on, and I’ve been at the
  glance out for such info.

Leave a Reply

Your email address will not be published.