• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAJALISAR KUWAIT TA YI WA YARIMA MAI JIRAN GADO MURABUS

Majalisar koli ta mulkin kasar Kuwait ta yi wa Yarima mai jiran gado na kasar Sheikh Mishal Jaber Al-sabah murabus.
Matakin ya biyo bayan kada kuri’ar rashin goyon baya da majalisar karkashin firaminista Sheikh Sabah Khalid Al-sabah ta yi.
An samu matakin irin wannan murabus din a baya.
An mikawa Yariman takardar murabus din a fadar Albayan.
Kuwait dai na cikin kasashen larabawa da ke da gwamnati bisa tsarin sarauta.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “MAJALISAR KUWAIT TA YI WA YARIMA MAI JIRAN GADO MURABUS”
  1. I’m curious to find out what blog system you are using? I’m experiencing some small security issues with my latest blog and I’d like to find something more secure. Do you have any recommendations?

Leave a Reply

Your email address will not be published.