• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAJALISAR DATTAWA NA KARA DAGEWA WAJEN NEMAN A SAUKE MANYAN HAFSOSHI DAGA MUKAMAN SU

Majalisar dattawan Najeriya na kara matsa kaimi wajen jan hankalin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauke manyan hafsoshin soja don ba da fage ga sabbin masu hazaka su kawo dabarun shawo kan tabarbarewar tsaro.

A zaman majalisa, ‘yan majalisar sun nuna damuwa ga rashin sauraron kiran su na sallamar manyan hafsoshin daga kujerun su da shugaba Buhari bai yi ba zuwa yanzu.

Abun da ya kara zafafa muhawarar shi ne sace daliban makarantar sakadandaren Kankara a jihar Katsina.

A ra’ayin da yawa daga ‘yan majalisar shi ne manyan hafsoshin sun gaza wajen aikin samar da tsaro mai inganci.

A na sa bangare shugaba Buhari na cewa hurumin sa nadawa ko sauke manyan hafsoshin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “MAJALISAR DATTAWA NA KARA DAGEWA WAJEN NEMAN A SAUKE MANYAN HAFSOSHI DAGA MUKAMAN SU”
 1. Way cool! Some very valid points! I appreciate you penning this article and also
  the rest of the website is extremely good.

 2. You could certainly see your skills within the article you write.
  The arena hopes for even more passionate writers such
  as you who are not afraid to say how they believe.
  At all times go after your heart.

 3. We absolutely love your blog and find the majority of your post’s to be
  precisely what I’m looking for. Does one offer guest writers to write content available for you?
  I wouldn’t mind composing a post or elaborating on many
  of the subjects you write concerning here. Again, awesome web site!

 4. I always used to read piece of writing in news papers but now
  as I am a user of internet therefore from now I am using net for content, thanks to web.

Leave a Reply

Your email address will not be published.