• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAHAMET KAKA YA AMSHI RAGAMAR MULKIN KASAR CHADI

Dan marigayi shugaban Chadi Idris Derby wato Mahamet Kaka ya amshi madafun ikon hukumar Ndjamena.

Kaka wanda shi ma janar ne na soja dama shi ne fitacce da ka iya karbar mahaifin na sa a kasar da ‘yan tawaye ke yi wa babbar barazana.

Idris Derby wanda ya mulki kasar fiye da shekaru 30, ya zama shugaba ne bayan tashintashina kuma ya na da tsarin a yi ta ta kare ko ba sani ba sabo.

Abun takaicin shi ne labarin yanda za a ce ‘yan tawaye ne su ka kashe shugaba da ke kan gado a Afurka, ba wai ta juyin mulkin soja ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *