• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAGOYA BAYAN ‘YAN TAKARA A APC NA NUNA KWARIN GUIWA BAYAN TARON KOLI

Magoya bayan ‘yan takara a APC na nuna kwarin guiwa bayan taron majalisar koli na jam’iyyar da ya baiyana tsaron taron fidda gwani.
Ysnzu dai jam’iyyar ta tabbatar da za ta gudanar da taron daga ranar 30 ga watan gobe zuwa 1 ga watan yuni.
Magoya bayan na murna ne kan yanda wakilai za su zabi dan takara maimakon a je ga daidaitawa.
Irin wannan tsari na nuna dan takarar da ke da yawan magoya baya daga gwamnoni ne zai samu nasarar lashe tikitin.
Magoya bayan manyan ‘yan takara irin su Bola Tinubu, Yemi Osinbajo da Rotimi Amaechi na ganin dama ce a gare su ta samun takarar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “MAGOYA BAYAN ‘YAN TAKARA A APC NA NUNA KWARIN GUIWA BAYAN TARON KOLI”

Leave a Reply

Your email address will not be published.