• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MABOYAR MARIUPOL-MAYAKA 265 NE SU KA MIKA WUYA-RASHA

Kasar Rasha ta ce mayakan Ukraine 265 ne su ka mika wuya a garin Mariupol bayan fafatawa da samun fakewa a lungunan karkashin kasa na kamfanin karfe na Azovstal.

Cikin adadin mutanen akwai 51 da su ka samu raunuka inda a ka yi jigilar su a motco don yi mu su magani a asibitin yankin Donetsk da ya balle daga Ukraine.

Wata kafar labaru ta ce akwai kuma wasu mayaka 7 da Rasha ta iza keyar su zuwa sabo gidan yarin da a ka bude a yankin na Donestk.

Kakakin fadar Kremlin ta Rasha a birnin Masko, Dmitri Peskov ya ce za a tafiyar da kadun mayakan da su ka yi saranda daidai da dokokin kare fursunoni ta duniya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “MABOYAR MARIUPOL-MAYAKA 265 NE SU KA MIKA WUYA-RASHA”
  1. I just couldn’t depart your website before suggesting that I actually enjoyed the standard information a person provide for your visitors? Is gonna be back often to check up on new posts

  2. Thanks, I’ve recently been looking for info approximately this subject for a long time and yours is the greatest I’ve found out so far. However, what in regards to the bottom line? Are you certain in regards to the supply?

  3. Have you ever thought about adding a little bit more than just your articles? I mean, what you say is fundamental and all. But think of if you added some great graphics or videos to give your posts more, “pop”! Your content is excellent but with images and videos, this site could definitely be one of the very best in its niche. Terrific blog!

  4. Heya i’m for the primary time here. I came across this board and I to find It really helpful & it helped me out much. I’m hoping to present one thing again and aid others like you aided me.

Leave a Reply

Your email address will not be published.