• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MA’AIKATAR SUFURIN NAJERIYA TA SAUYA MATSAYA

Bayan alkawarin zama da sashen shari’a na ma’aikatar sufuri don jin matsayin ma’aikatar ga karar saba ka’idar kwangila ta shunfuda titunan dogo kan dala biliyan 3.2, daraktan labarun ma’aikatar Eric Ejiekwe ya ce sam ba a kawo mu su sammacin kotu ba.

Tawagar wakilan Muryar Amurka a karo na biyu ta shiga ma’aikatar sufurin don samun martanin, amma darakta Eric Ejiekwe ya sauya matsaya daga tabbacin da ya bayar tun farko na cewa sun samu sammacin; inda yanzu ya ce ba su samu ba.

Shirin ciki da gaskiya ya ga kofin takardar sammacin da a ka rantabawa hannu da hatimin ma’aikatar sufurin.

Kamfanin “insight dynamic resources” da ke aiki a madadin kamfanin AECOM na Amurka ya shigar da ministan sufurin Rotimi Amaechi karar don zargin yaudarar shugaba Buhari da majalisar zartarwar Najeriya wajen amincewa da ba da kwangilar shunfuda titunan dogon ga kamfanin CCECC na Sin shi kadai ba tare da la’akari da sauran kamfanoni ba, da hakan ya saba tsarin dokar hukumar kula da lamuran kwangilolin gwamnati BPP.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “MA’AIKATAR SUFURIN NAJERIYA TA SAUYA MATSAYA”
 1. Greetings from California! I’m bored at work so I decided to browse your website on my iphone during lunch break.
  I love the knowledge you present here and can’t wait to take
  a look when I get home. I’m amazed at how fast your blog
  loaded on my mobile .. I’m not even using WIFI, just 3G ..
  Anyways, superb blog!

 2. Greetings from Colorado! I’m bored to tears at work so I
  decided to check out your site on my iphone during lunch break.

  I love the information you present here and can’t wait to take a look when I get home.
  I’m shocked at how quick your blog loaded on my
  cell phone .. I’m not even using WIFI, just 3G
  .. Anyhow, amazing blog!

 3. Hi there! Do you know if they make any plugins to protect against hackers?
  I’m kinda paranoid about losing everything I’ve worked
  hard on. Any recommendations?

Leave a Reply

Your email address will not be published.