• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LUNGUDA/WAJA-AN SANYA HANNU KAN YARJEJENIYAR SALAMA

An yi taro na musamman a Numan jihar Adamawa inda a ka sanya hannu na alwashin wanzar da zaman lafiya tsakanin al’ummar waja da lunguda da ke tsamar bambancin kabila da kan yi sanadiyyyar mutuwar mutane da lalata dukiya.

Gwamnan Gombe Muhammadu Inuwa Yahya da takwaran sa na Adamawa Umaru Fintiri su ka jagoranci taron sulhun a garinn  Numan na jihar Adamawa.

Wakilai daga sassan kabilun biyu sun halarci zaman da duba yanda alakar su take.

Kwanakin baya an samu hari kan garuruwan kan iyakar Gombe da Adamawa har mutane da dama su ka rasa ran su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “LUNGUDA/WAJA-AN SANYA HANNU KAN YARJEJENIYAR SALAMA”
  1. Let me just say your site is amazing! It is well put together and easy to navigate which is a plus. With such a nice layout you must attract a lot of visitors. I just wanted to give you a heads up because your site inspired me to build my own. I hope everything is going great and much success in your future. Thank and have the best of day! zbVmAywkz5N4jq65

Leave a Reply

Your email address will not be published.