• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LITININ DIN NAN TA KE RANAR ARFA TA HIJRA 1442

A litinin din nan a ke hawa arfa lokacin da ya fi kowane daraja kuma rukunin aikin hajji da in mutum ya rasa shi ya rasa hajjin gaba daya.

Yayin da alhazai dubu 60 bisa bayanai daga Saudiyya da ke hawa arfa, sauran musulmin duniya na yin azumin ranar arfan don samun lada mai yawa.

Daga nan a talatar nan za a gudanar da idin babbar sallah.
Da alamu talakawa da dama ba za su samu yin laiya a bana ba don tsadar dabbobi kusan fiye da sauran shekaru.
A sanadiyyar hawa arfa dukkan musulmi kamar yanda mu ka samu labari na shirin idin babbar sallah rana daya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “LITININ DIN NAN TA KE RANAR ARFA TA HIJRA 1442”
 1. Greetings! Very useful advice within this article!
  It’s the little changes that make the most important changes.

  Thanks for sharing!

 2. Great post. I used to be checking continuously this
  weblog and I’m inspired! Extremely useful information specially the closing section 🙂 I
  maintain such info a lot. I used to be looking
  for this certain info for a very long time. Thank you and best of luck.

 3. You actually make it seem really easy together with your presentation but I in finding this matter to be actually something which I
  feel I’d by no means understand. It kind of feels too complex and very vast for me.

  I am taking a look ahead on your subsequent post, I will try to get
  the dangle of it!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *