• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LITININ DIN NAN HUTU NE A NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta ba da hutu a litinin din nan don zagayowar murnar dimokradiyya ta bana daga 1999.

Ranar ta zama mai muhimmanci don yanda a ka samu mulkin farar hula bayan tsawon shekaru sojoji na mulki.

Kazalika an samu shekaru 23 farar hula na mulki ba tare da katsalandan na soja ba.

Mulkin dai ya ba da dama ga farar hula su tsaya takarar mukamai daga kan kansila har shugaban kasa su samu nasara.

Bambancin da a ke samu shi ne yanda tsoffin sojoji ke shigowa lamuran siyasa da neman hayewa kan madafun iko.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.