• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LAGOS TA AIYANA KAWO KARSHEN ZANGO NA 4 NA CUTAR KORONA BAIROS

Jihar Lagos ta baiyana kawo karshen zango na 4 na illar cutar korona bairos da ta fara aikin magance cutar a ranar 7 ga disambar bara.
Kwamishinan lafiya na jihar Akin Abayomi ya baiyana haka da nuna an samu raguwar masu kamuwa da cutar.
Abayomi ya ce an samu raguwar kamuwa daga zangon na hudu daga kashi 29.3% a watan disambar bara zuwa kashi 1.9% a wannan wata na janairun bana.
Kwamishinan ya bukaci jama’a su yi kokarin yin rigakafin cutar ta annoba da kuma daukar sauran matakan kare kai.
In za a tuna an fara samun cutar ta farko ta korona a Najeriya daga Lagos

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “LAGOS TA AIYANA KAWO KARSHEN ZANGO NA 4 NA CUTAR KORONA BAIROS”
  1. I don’t even know the way I finished up right here, but I believed this publish was great. I don’t realize who you’re but certainly you’re going to a famous blogger if you happen to are not already 😉 Cheers!

Leave a Reply

Your email address will not be published.