• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LABARUN KARYA NE CEWA MU NA BANBAMTA YANDA MU KE DAUKAR MATAKI KAN BIYAFARA DA MASU SACE MIUTANE-LAI MUHAMMED

 

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce labarun karya ne karara cewa wai gwamnatin Najeriya ta fi dirar mikiya kan ‘yan awaren Biyafara da Oduduwa kan yanda ta ke yi wa masu satar mutane.

Muhammed ya ce karyata wannan jita-jita ta zama mai muhimmanci don wasu masu sharhi sun maida hakan ya zama jiki a wajen su ta hanyar murde gaskiya a yada karya.

Ministan ya kara da cewa gwamnati na daukar duk mai barazana kan tsaro a matsayin makiyin kasa don haka za a dau duk matakin da ya dace don murkushe shi.

Lai Muhammed ya nuna takaici yanda wani zai yi tunanin gwamnati na nuna sassauci a yaki da Boko Haram ko ‘yan bindigar arewa maso yamma kan haramtattun ‘yan aware.

Lai ya jaddada cewa a wajen gwamnati mugu mugu ne kuma za a dau mataki a kan sa a matsayin mugu don ba za a bar wani ya na barazana ga zaman lafiyar kasa ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “LABARUN KARYA NE CEWA MU NA BANBAMTA YANDA MU KE DAUKAR MATAKI KAN BIYAFARA DA MASU SACE MIUTANE-LAI MUHAMMED”
 1. Hi! I could have sworn I’ve been to this blog before but after reading through some of
  the post I realized it’s new to me. Anyhow, I’m definitely happy I found it and I’ll be
  book-marking and checking back frequently!

  Visit my web-site forum.pos.md

 2. Ι ⅾоn’t еven knbow how Ӏ endеԁ upp here,
  ƅut I thoսght this post was great. І ɗon’t know
  who yоu are but definitеly you ɑre ցoing to a famous blogger if you arre
  not ɑlready 😉 Cheers!

 3. Hello! Would you mind if I share your blog with my facebook group?
  There’s a lot oof folks that I think would really enjoy your content.
  Please let mee know. Thanks

  Here is mmy webpage :: https://Asiavirtualsolutions.com/link-list-members/?utm_source=getresponse&utm_medium=email&utm_campaign=asiavirtualsolutions&utm_content=Asia+Virtual+Solutions+Link+List+Update+Notification++-1+Aug+21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *