• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LABARI NA NUNA JAMI’AN TSARO SUN YI AWUN GABA DA DR. USMAN BUGAJE

Bayan wata zantawa da gidan talabijin kan lamuran tsaro, jami’an tsaro sun yi awun gaba da Dr.Usman Bugaje wanda a baya mukarrabin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kafin ya janye kan sa daga tafiyar ta canji.

Rahotanni sun nuna Bugaje ya yi zafi a zantawar kamar yanda ya saba musamman wata hira da a ka yada da ya yi da gidan talabijin na farin wata.

Ba a san cajin da a ke yi wa Bugaje ba, amma abun da ya fito fili shi ne ya yi hira a kafar labaru ta AIT cikin shiri mai taken Kakaaki.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “LABARI NA NUNA JAMI’AN TSARO SUN YI AWUN GABA DA DR. USMAN BUGAJE”
  1. Thank you for the good writeup. It in fact was a entertainment account it.
    Look complicated to more brought agreeable from you!
    However, how could we communicate?

Leave a Reply

Your email address will not be published.