• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LABARI MAI DADI DAGA MAKKAH

ByNoblen

Oct 17, 2021 , , , ,

Yadda aka gudanar da Sallar Asubahin yau Lahadi 11 ga Rabi驶uI Awwal, 1443 AH daidai da 17 ga watan Oktoba shekara ta 2021 a masallacin Ka鈥檃b inda Limamin da ya Sallar Sheik Bander Baleela ya ce a daidaita sahu a hada kafada wanda Hakan ya kawo karshen dokar bayar da tazara saboda annobar Korona.

Wasu rahotanni sun ce Masallacin na Harami ya cika da masu ibada a yayin Sallah Asubahin ta yau.

Tun a jiya Asabar 16 ga watan Oktoba 2021 hukumar kula da Masallatan Harami na Makka da Madina a karkashin Jagorancin Sheik Abdulrahaman Assudais ta sanar da cewa za a ci gaba da baiwa alummar Musulmi damar zuwa aikin Hajji daga koina a fadin Duniya

 

Daga: Bashir Babandi Gumel

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾

Related Post

One thought on “LABARI MAI DADI DAGA MAKKAH”
  1. 讗谞讬 诪讗讜讚 诪诪诇讬抓 注诇 讗转专 讬砖专讗诇 谞讬讬讟 拽诇讗讘 讗转专 诪住驻专 讗讞讚 讘讬砖专讗诇 诇讞讬驻讜砖 谞注专讜转 诇讬讜讜讬, 讚讬专讜转 讚讬住拽专讟讬讜转,注讬住讜讬 讗讬专讜讟讬
    讻谞住讜 注讻砖讬讜 讜转专讗讜 诇讘讚 讻诪讛 诪讬讚注 讬砖 讘讗转专 讛讝讛: 谞注专讜转 诇讬讜讜讬 讘讞讬驻讛

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *