• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KWARYAR JOS JIHAR FILATO NA ZAMA TSIT BAYAN KAFA DOKAR HANA YAWO

ByNoblen

Oct 21, 2020 , , ,

Yanzu haka kokuwar Jos a jihar Filato na cikin yanayin dokar hana yawo don kauda-barar fitinar zanga-zangar endsars.

Sabani da ya jawo dauki ba dadi tsakanin sassa biyu masu hamaiya da juna a zanga-zangar kan rufe babban titin tsakiyar birnin Ahmadu Bello ya jawo fitinar da ta kai ga kona dukiya.

Gwamnan jihar Simon Bako Lalong ya tabbatar da mutuwar mutum uku.
Duk da ba a lissafa sunayen wadanda su ka rasa ran su sanadiyyar fitinar ba, mun ba ku labarin kashe Salim, dan marigayi Aminu Manu a Bukur.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
58 thoughts on “KWARYAR JOS JIHAR FILATO NA ZAMA TSIT BAYAN KAFA DOKAR HANA YAWO”
  1. Hi, I think your blog might be having browser compatibility issues.

    When I look at your blog site in Ie, it looks fine but when opening in Internet Explorer, it has some overlapping.
    I just wanted to give you a quick heads up! Other then that,
    awesome blog!

Leave a Reply

Your email address will not be published.