• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KWAMITIN RIKO NA APC YA SAMU GOYON BAYAN MASU RUWA DA TSAKI

ByYusuf Yau

Aug 7, 2021

Kwamitin rikwan jam’iyyar APC na gwamna Mai Mala Buni ya samu goyon bayan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar don cigaba da aiki.

An so samun rudani bayan wani hukunci na zaben gwamnan Ondo da wasu su ka fassara da ya na nuna kwamitin rikwan ya sabawa tanadin doka.

Masu ruwa da tsakin sun nuna gamsuwa da shawarin da su ka ce sun samu daga lauyoyin jam’iyyar na nuna aikin kwamitin daidai ne.

Masu fassarar APC sun nuna gwamna Buni na aikin riko ne ba wai cikekken shugabanci ba, don haka zai cigaba da jagorantar jam’iyyar har sai an zabi sabbin shugabanni.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *