• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KWAMITIN AYO SALAMI KAN BINCIKEN MAGU YA MIKA RAHOTANNI SA

Kwamitin binciken zargin saba ka’idar na mukaddashin shugaban EFCC da a ka dakatar Ibrahim Magu ya mika rahoton sa ga shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.

Shugaban kwamitin Jostis Ayo Salami ya ba da shawarar wajen nada sabon shugaban hukumar a dauko daga sauran rundunonin jami’an tsaro da kuma bangaren wasu kwararru.

Jostis Salami ya ce Magu da sauran masu ba da shaida 113 sun baiyana gaban kwamitin kazalika da samun rubutattun bayanai 46.

Rahoton ya nuna kwamitin ya gano gidajen da a ka kwato daga barayin biro.

Daga alamun bayanan wannann kwamitin, ya nuna zai yi wuya a dawo da Magu kan mukamin sa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “KWAMITIN AYO SALAMI KAN BINCIKEN MAGU YA MIKA RAHOTANNI SA”
  1. Hello there! This blog post could not be written any better!
    Going through this article reminds me of my previous roommate!
    He constantly kept talking about this. I’ll send this post to him.

    Fairly certain he’ll have a great read. Many thanks for sharing!

Leave a Reply

Your email address will not be published.