• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KWAMANDAN RUNDUNAR SOJAN GWAGWARMAYA TA LIBYA KHALIFA HAFTAR YA SAUKA A AL-KAHIRA

Kwamandan rundunar gwagwarmaya ta Libya mai neman kifar da gwamnatin Durabulus Khalifa Haftar ya dauka a birnin Alkahira na Masar don tattaunawa kan halin da kasar ta shiga.

Haftar wanda ya zo daidai lokacin da shugaban Masar Abdel Fattah Elsisi ya tafi Faransa don tattaunawa da Macron, zai gana da jami’an Masar kan halin da a ke ciki a Libya.

Elsisi a fadar Elyasee, ya zaiyana muhimmancin bin hanyoyin sulhun siyasa ne kadai zai kawo karshen fitinar ta kasar Libya.

Tun kisan gilla ga tsohon shugaban kasar Libya Moammar Ghaddafi a 2011, kasar ta auka fitina marar alamun karewa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
28 thoughts on “KWAMANDAN RUNDUNAR SOJAN GWAGWARMAYA TA LIBYA KHALIFA HAFTAR YA SAUKA A AL-KAHIRA”
  1. Having read this I thought it was very enlightening. I appreciate you taking the time and effort to put this short article together. I once again find myself spending a lot of time both reading and leaving comments. But so what, it was still worthwhile! Sileas Lazaro Georas

Leave a Reply

Your email address will not be published.