• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KUNGIYOYI DA DAIDAKUN MUTANE NA FATAR MATAKIN DA YA DACE KAN TANKO MAI KISAN GILLA

Kungiyoyi da daidakun mutane na cigaba da bukatar daukar matakin da ya dace kan shugaban makarantar NOBLE KIDS a Kano Abdulmalik Tanko biyo bayan kisan gilla ga karamar yarinya Hanifa mai shekaru 5.
Sakonnin bukatar hukuncin da ya dace ga Tanko don zama darasi sun karade yanar gizo na ciki da wajen Najeriya.
Iyayen ‘yar yarinyar ma na bukatar samun adalci bisa wannan mummunan lamari da ya auku.
In za a tuna tuni gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantar NOBLE da kuma ba da tabbacin an hukunta mai kisan gillar.
Bayan kammala bincike, ‘yan sanda za su gurfanar da Tanko gaban kotu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “KUNGIYOYI DA DAIDAKUN MUTANE NA FATAR MATAKIN DA YA DACE KAN TANKO MAI KISAN GILLA”
 1. I loved as much as you will receive carried out right here.
  The sketch is tasteful, your authored subject matter
  stylish. nonetheless, you command get got an nervousness
  over that you wish be delivering the following.
  unwell unquestionably come further formerly again since
  exactly the same nearly very often inside case you shield this hike.

 2. Your way of telling all in this article is really pleasant,
  every one can effortlessly know it, Thanks a lot.

Leave a Reply

Your email address will not be published.