• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KUNGIYAR YAKI DA HOUTHI TA LARABAWA TA KAI FARMAKI KAN SOJOJIN GONA NA IRAN A YAMAN

ByNoblen

Nov 19, 2021

Kungiyar taron dangi ta larabawa da Saudiyya ke jagoranta da ke yakar ‘yan tawayen houthi a Yaman ta kai farmaki kan sojojin gona na Iran da ke aiki da ‘yan tawayen na Yaman.
Dakarun sun kai hari kan gidan da sojojin na tsaron Iran da ‘yan Hezbollah na Lebanon ke zama.
Baya ga harin a babban birnin Yaman Sanaa, rundunar ta kai farmaki a jihar Dhamar, Saada da Al-Jawf don karya lagon ‘yan houthi da su ka hana halaltacciyar gwamnatin Abed Rabbo aiki yanda ya dace a kasar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.