• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KUNGIYAR TARAIYAR TURAI TA BUKACI JAMI’AN TA DA BA NA WAJIBI BA SU FICE DAGA UKRAINE

ByNoblen

Feb 12, 2022 ,

Kungiyar taraiyar turai ta bukaci jami’an ta da su ke aikin da ba na wajibi ba, su fice daga kasar Ukraine don kaucewa halin dar-dar na tankiya daga Rasha.
Matakin na kungiyar ya biyo bayan umurnin da Amurka da Burtaniya su ka ba wa jama’ar su, su fice daga Ukraine don shirin Rasha na mamaye kasar nan da ‘yan kwanaki.
Fadar WHITE HOUSE ta umurci Amurkawa su fice daga Ukraine nan da sa’a 24 zuwa 48.
Kungiyar ta turai ta ce ta na nazartar lamuran da tattaunawa da shugabannin kasashen turai kan matakan da su ka dace a dauka, amma ma’aikatan da ba na wajibi bas u fice daga su rika aiki daga wajen kasar.
Tun 1993 kungiyar ta turai ta ke da ma’aikata a Kyiv babban birnin Ukraine don kulla alaka mai karfi tsakanin su, inda a yanzu ma dan kasar Estonia ne Matti Maasikas ne jakadan kungiyar a Ukraine.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
39 thoughts on “KUNGIYAR TARAIYAR TURAI TA BUKACI JAMI’AN TA DA BA NA WAJIBI BA SU FICE DAGA UKRAINE”
 1. I think this is among the most vital information for me. And i am glad
  reading your article. But wanna remark on few general things,
  The site style is ideal, the articles is really excellent :
  D. Good job, cheers

 2. Новинки фільми, серіали, мультфільми 2021
  року, які вже вийшли Ви можете дивитися українською на нашому
  сайті 2022

 3. Нові сучасні фільми дивитися українською мовою
  онлайн в хорошій якості HD Link

 4. Нові сучасні фільми дивитися українською мовою онлайн в хорошій якості HD Link

Leave a Reply

Your email address will not be published.