• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KUNGIYAR MALAMAN JAMI’O’IN NAJERIYA ASUU TA JANYE YAJIN AIKIN WATA 9

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU ta janye dogon yajin aikin da ta dauka na tsawon wata tara da ba a taba samun irin sa ba a tarihin Najeriya.

Shugaban kungiyar ta ASUU Farfesa Biodum Ogunyemi ya baiyana janye yajin aiki a wani taron manema labaru a jami’ar Abuja.
Ogunyemi ya ce kungiyar ta tausayawa dalibai da ya ce su ma ‘ya’yan su ne don halin da su ka shiga na rashin karatu.

Farfesa Ogunyemi ya ce ba wata sadaukarwa da za ta gagara matukar gwamnati ta cika alkawarin da ta dauka na biyan bukatun da a ka gabatar.

Malaman sun dawo aiki ne bayan biyan su bashin albashin wata biyu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “KUNGIYAR MALAMAN JAMI’O’IN NAJERIYA ASUU TA JANYE YAJIN AIKIN WATA 9”
 1. What’s up to every , since I am truly keen of reading this web site’s post to be
  updated on a regular basis. It consists of nice data.

 2. Definitely imagine that that you stated. Your favourite justification seemed to be at the
  web the easiest factor to keep in mind of. I say to you, I certainly get annoyed at the same time as people consider concerns that they plainly do not know about.
  You managed to hit the nail upon the top and outlined out the whole thing with no need side effect , people
  could take a signal. Will probably be back to get more.
  Thank you

Leave a Reply

Your email address will not be published.