• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KUNGIYAR MA’AIKATAN SHARI’A TA NAJERIYA TA JANYE YAJIN AIKI

Bayan wata biyu da aukawa yajin aiki, kungiyar ma’aikatan shari’a ta Najeriya ta janye yajin aiki.

In za a tuna kungiyar ta shiga yajin aikin don neman cin gashin kai na sashen shari’a daga babakeren sashen zartarwa.

Hukumar kula da lamuran shari’a NJC ta bukaci kungiyar ta janye yajin aikin bisa bukatun al’ummar kasa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
58 thoughts on “KUNGIYAR MA’AIKATAN SHARI’A TA NAJERIYA TA JANYE YAJIN AIKI”

Leave a Reply

Your email address will not be published.