• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KUNGIYAR MA’AIKATAN JAMI’O’IN NAJERIYA NA BARAZANAR AUKAWA YAJIN AIKI

Kungiyar ma’aikatan jami’a da ba malamai ba ta Najeriya ta baiyana aniyar shiga yajin aiki gargadi na tsawon wuni uku.

Yajin aiki zai fara ne daga talatar nan.

Kungiyar na barazanar ce kan lamuran da su ka shafi tsarin albashin falan daya da ta ce ba ya tafiya daidai da kuma wasu alawus da ma basuka da gwamnati ba ta biya su ba.

Tamkar kungiyar na bin sahun malaman jami’a ASUU ne da su ka janye daga mafi tsawon yajin aiki na wata tara.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “KUNGIYAR MA’AIKATAN JAMI’O’IN NAJERIYA NA BARAZANAR AUKAWA YAJIN AIKI”

Leave a Reply

Your email address will not be published.