• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KU YI IBADA DA BUKI A GIDA A WANNAN WATA NA SHAGULGULA-NCDC

Hukumar hana yaduwar cutuka ta Najeriya NCDC ta ba da shawara ga jama’a musamman mabiya addinin kirista da za su yi bukin kirsimeti a wannan wata su takaita shiga taron jama’a in zai yiwu su ma yi hidimar su a gida.


Hukumar a sakonnin kar-ta-kwana ta ja hankalin dukkan jama’a su kaucewa shiga cunkoson jami’a a lokutan na buki don gujewa kamuwa da cutar korona.


NCDC ta ce cutar na kara yaduwa ne a Najeriya don haka ya dace kowa ya dau matakin kare kan sa da sauran jama’a.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.