• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KU DAI KUN KASA TAIMAKAWA JAMA’A NE SHI YA SA KUKE FAKEWA DA DORA MIN LAIFI-GANDUJE GA JAMA’AR SHEKARA

ByYusuf Yau

Oct 16, 2021

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya caccaki wata tawagar ‘yan jam’iyyar sa ta APC da su ka rubuta korafin cewa jam’iyyar a Kano ta yi watsi da su.
Tawagar ‘yan APC a Kano karkashin Sanata Ibrahim Shekarau ta rubutawa helkwatar APC wasika ta na nuna jam’iyyar a jihar ba ta hulda da jama’ar da su ka hada da ‘yan majalisar dattawa da wakilai.
Baya ga Shekarau, Sanata Barau Jibrin da dan majalisar wakilai Sha’aban Sharada na cikin wadanda su ke cikin tawagar.
Duk da a wani hoto an ga Sanata Kabiru Gaya da wadanda su ka yi korafin, an ga ya na nuna mubaya’a ga gwamna Ganduje.
Gwamna Ganduje ya ce masu korafin na karbar kudi a Abuja amma ba ta taimakawa jama’ar mazabar su, shi ya sa su ke dora ma sa laifi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
15 thoughts on “KU DAI KUN KASA TAIMAKAWA JAMA’A NE SHI YA SA KUKE FAKEWA DA DORA MIN LAIFI-GANDUJE GA JAMA’AR SHEKARA”
  1. Hello there! Do you know if they make any plugins to safeguard against hackers?
    I’m kinda paranoid about losing everything I’ve worked hard on. Any suggestions?

Leave a Reply

Your email address will not be published.