• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KOTUN ABUJA TA SAUYA MATSAYA KAN KARAWA SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN ABUJA WA’ADIN SHEKARA DAYA

Kotun birnin taraiya Abuja ta sauya matasaya kan umurnin ta tun farko na hana rantsar da shugabannin kananan hukumomin da a ka zaba a watan febreru.

Hukuncin farko ya nuna kotun ta karawa tsoffin shugabannin kananan hukumomin 6 wa’adin shekara daya nan gaba.

Da samun umurnin kotun ya sa ministan Auja Muhammad Musa Bello ya dakatar da rantsar da sabbin shugabannin.

Alkalin kotun Ibrahim Muhammad ya nuna ya yi kuskure a hukuncin san a farko don haka yanzu ya yanke sabaon hukuncin rantsar da sabbin shugabannin da kansilolin su.

Za a rantsar da sabbin shugabannin ranar 14 ga watan nan na yuni.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “KOTUN ABUJA TA SAUYA MATSAYA KAN KARAWA SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN ABUJA WA’ADIN SHEKARA DAYA”
  1. You’ve made some good points there. I looked
    on the web to learn more about the issue and found most
    individuals will go along with your views on this web site.

Leave a Reply

Your email address will not be published.