• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KOTU TA TURA AKANTA IDRIS DA MUKARRABAI GIDAN YARI

ByNoblen

Jul 24, 2022

Babbar kotun taraiyar Najeriya a Abuja ta tura tsohon akantan Najeriya Ahmed Idris da mukarraban sa gidan yari.
A na tuhumar Idris da zambar Naira biliyan 109.
Bayan muhawara a tsakanin lauyoyi alkalin kotun ya amince a tura Idris gidan yari har sai ranar 27 ga wata don duba ba da belin sa.
Gabanin umurnin kotun, Idris da mukarraban sa na zaman beli ne na kasancewar su wadanda a ka sani.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾
2 thoughts on “KOTU TA TURA AKANTA IDRIS DA MUKARRABAI GIDAN YARI”

Leave a Reply

Your email address will not be published.