• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KOTU TA KORI YAKUBU DOGARA DAGA MAJALISAR WAKILAI

Babbar kotun taraiya a Abuja ta kori tsohon kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara daga zama wakili a majalisar.
Alkalin kotun D.U .Okorowo ya yanke hukunci ne kan sauya sheka da Dogara ya yi daga PDP da ya yi takara a inuwar ta zuwa APC a zaben 2019.
Okorowo ya ce matakin ba daidai ba ne don haka ya kori Dogara da ke wakiltar Dass/Bogoro a majalisar wakilan.
Yakubu Dogara ya fice daga PDP ya shiga APC bisa dalilan da su ka hada da rashin jituwar sa da gwamnan Bauchi Bala Muhammad.
Kwamitin tsohon jagoran APC Mai Mala Buni ya ci nasarar farauto dogara zuwa APC daga PDP har ma shugaba Buhari ya nuna farin ciki da hakan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “KOTU TA KORI YAKUBU DOGARA DAGA MAJALISAR WAKILAI”
  1. Today, I went to the beach with my children. I found a sea shell and gave it to my 4 year old daughter and said “You can hear the ocean if you put this to your ear.” She placed the shell to her ear and screamed. There was a hermit crab inside and it pinched her ear. She never wants to go back! LoL I know this is totally off topic but I had to tell someone!

  2. I am now not positive where you are getting your information, however good topic. I must spend a while learning more or working out more. Thanks for wonderful information I was in search of this info for my mission.

Leave a Reply

Your email address will not be published.