• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KOTU A LIBYA TA DAWO DA TAKARAR SAIFUL ISLAM GHADDAFI BAYAN HANA SHI TAKARA

ByNoblen

Dec 2, 2021 ,

Kotu a Libya ta dawo da Saiful Islam a jerin ‘yan takarar shugabancin Libya da za a gudanar a ranar 24 ga watan nan.
Kafin gabatar da hukuncin, a ‘yan kwanakin da su ka wuce ‘yan bindiga sun kai farmaki kotun don hana ta sauraron karar ta Saiful Islam.
Za a gudanar da zaben don kawo karshen hargitsi da ya biyo bayan kisan gilla ga shugaba Moammar Ghaddafi.
Hukumar zaben kasar ta ba da labarin ‘yan bindiga sun kai hare-hare da sace katunan kada kuri’a a wasu cibiyoyi.
Alamu na nuna za a iya samun barazanar tsaro a laokcin zaben.
Shugaban ‘yan awaren gabashin kasar Khalifah Haftsr na cikin masu sha’awar takarar shugabancin kasar ta larabawa da ke Afurka ta arewa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “KOTU A LIBYA TA DAWO DA TAKARAR SAIFUL ISLAM GHADDAFI BAYAN HANA SHI TAKARA”
 1. Hands Free Automatic Toothpaste Dispenser

  This is A 5 Star Product. With this you will brush your mouth with ease and style. Even your children would love to brush 3 Times daily!

  FREE Worldwide Shipping for a LIMITED Time

  Buy now: https://ecocoshop.online

  The Best,

  Ona

 2. We always struggled to pack before a trip. What to bring, how many or how much of it, etc…
  So we have created this Foldable Travel Bag. It’s Just So Versatile!

  . Easy to Fold and Unfold
  . Large Storage Space
  . Portable + Waterproof

  60% OFF for the next 24 Hours ONLY + FREE Worldwide Shipping for a LIMITED time!

  Buy now: https://ifashiononline.shop

  Cheers,

  Tracee

Leave a Reply

Your email address will not be published.