• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KORONA SAUDIYYA, KUWAIT DA OMAN SUN DAKATAR DA ZIRGA-ZIRGAR JIRAGEN KETARE

Saudiyya ta dau matakin dakatar da zirga-zirgar jiragen ketare don sabbin matakan hana yaduwar cutar korona ta annoba.
Matakin ya shafi kulle iyakokin sama da kasa har zuwa nan da mako daya. Tuni Kuwait da Oman su ka bi sahun Saudiyya wajen daukar irin wannan matakin.


Kuwait ta sanya Burtaniyya a jerin kasashe mafi hatsari kan kamuwa da korona, don haka ba za ta bar jirgi daga Burtaniyya ya shigo kasar ba har zuwa daya ga watan gobe na sabuwar shekarar miladiyya.


Da alamun kasashen duniya da dama na son komawa zagaye na biyu na matakan yaki da cutar ta annoba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “KORONA SAUDIYYA, KUWAIT DA OMAN SUN DAKATAR DA ZIRGA-ZIRGAR JIRAGEN KETARE”
  1. Very nice post. I just stumbled upon your weblog and wanted to
    mention that I have truly loved surfing around your weblog posts.
    After all I will be subscribing in your feed and I’m
    hoping you write once more very soon!

Leave a Reply

Your email address will not be published.