• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KORONA-NAJERIYA TA JANYE DOKAR HANA YAWON DARE

ByYusuf Yau

Apr 7, 2022

Gwamnatin Najeriya ta dau matakin janye dokar hana yawon dare da ta kafa don yaki da annobar korona bairos.
Kwamitin shugaban kasa mai kula da yaki da cutar ya fitar da sanarwar janye dokar don mutane su samu damar walwala.
Hakan na nuna mutane za su iya taron buki da sauran lamura na wajejen shakatawa na ‘yan boko.
Kwamitin ya dau matakin don yanda a ka samu saukin cutar a duniya da kuma wadatar alluran rigakafi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “KORONA-NAJERIYA TA JANYE DOKAR HANA YAWON DARE”
  1. I enjoy you because of all your efforts on this site. My mom take interest in getting into investigations and it’s easy to see why. Many of us hear all regarding the dynamic method you provide worthwhile information on your website and as well boost response from some others on that matter then our favorite simple princess is truly learning a great deal. Have fun with the rest of the new year. Your conducting a useful job.

Leave a Reply

Your email address will not be published.