• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KORONA: JIRAGE MASU SAUKAR ANGULU A LEBANON SUN SHIGA KAMFEN DIN YAKI DA CUTAR KORONA

ByNoblen

Nov 20, 2020 , , ,

Jiragen jami’an sojan Lebanon sun shiga shawagi da watso takardun sakonnin gargadi ga mutane su zauna a gida don gujewa cutar annoba ta korona.

Yanzu haka dai Lebanon na cikin dokar hana yawo daga karfe 4 na yamma don rage hanyar yaduwar cutar.Firaministan riko na kasar Hassan Diab ya ce wannan mataki na hana yawo zai cigaba da wanzuwa har karshen wata.

Daga asabar din da ta gabata Lebanon kan samu mutum 1000 da kan kamu da cutar kullum inda adadin wadanda su ka mutu sanadiyyar cutar zuwa yanzu 827.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.