• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KORONA-BORIS JOHNSON YA BA DA HAKURIN SABA KA’IDAR HANA TARO A LOKACIN HANA FITA A 2020

Firaministan Burtaniya Boris Johnson ya ba da hakuri don saba ka’idar gudanar da taro mai fiye da mutum 2 a lokacin dokar hana fita a Burtaniya a 2020.
Mr.Johnson na amsa tambayoyi ne na taron amsa tambayoyi ga firaminista.
Johnson ya ce ya dauka taron na aiki ne shi ya say a halarta kuma ya share minti 25 kafin komawa cikin ofishin firaminista da ke lamba ta 10 titin Downing a London.
Rahotanni sun baiyana cewa an aika gaiyatar ga mutum 100 kuma mutum 30 sun samu halartar taron na liyafa.
Tuni wasu daga ‘yan majalisar dokokin kasar masu tsaurin ra’ayi su ka bukaci Johnson ya yi murabus don abun da ya aikata barazana ce ga lafiyar al’ummar Burtaniya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “KORONA-BORIS JOHNSON YA BA DA HAKURIN SABA KA’IDAR HANA TARO A LOKACIN HANA FITA A 2020”
 1. Hard-hitting news | Are you ready ? In search of the news that strikes. Only quality news can be found here. Welcome aboard Q. news

 2. Thanks for finally writing about > KORONA-BORIS JOHNSON YA BA DA
  HAKURIN SABA KA’IDAR HANA TARO A LOKACIN HANA FITA A 2020 –
  Noblen tv < Loved it!

 3. You really make it seem really easy together with your presentation but I to
  find this matter to be really one thing that I feel I might
  by no means understand. It seems too complicated and extremely vast for
  me. I am having a look forward in your subsequent submit,
  I’ll attempt to get the dangle of it!

Leave a Reply

Your email address will not be published.