• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KORONA BAIROS: JIRGIN FARKO NA MASU UMRAH DAGA KETARE YA SAUKA A SAUDIYYA

ByNoblen

Nov 2, 2020 , , , ,

Bayan sassauta dokokin zirga-zirga a Saudiyya sakamakon annobar korona bairos, karshe dai jirgin farko mai dauke da ‘yan ketare masu umrah ya sauka a Saudiyya.

Jirgin dai daga Pakistan ya sauka a filin jirgin saman Sarki Abdul’aziz a Jeddah inda ministan hajji da umrah Muhammad Saleh Benten ya yi wa alhazan umran maraba.

Daga bisani wani jirgin ma da masu niyyar umrah daga Indonesia ya sauka a filin jirgin.

Wannan shi ne mataki na uku na dawo da lamuran zuwa wajajen masu tsarki da shirin gudanar da aikin hajji a zamanin na annoba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
59 thoughts on “KORONA BAIROS: JIRGIN FARKO NA MASU UMRAH DAGA KETARE YA SAUKA A SAUDIYYA”
  1. I am often to running a blog and i really appreciate your content. The article has really peaks my interest. I’m going to bookmark your website and keep checking for brand new information.

  2. Greetings! I’ve been reading your web site for a while now and finally got the bravery to go ahead and give you a shout out from Lubbock Texas! Just wanted to say keep up the fantastic work!

Leave a Reply

Your email address will not be published.