• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KORONA-BA MU BA DA UMURNIN A HANA MUTANE YAWO TUKUN-GWAMNATIN NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta baiyana cewa ba ta ba da umurnin daukar matakan hana mutane fita ba a sakamakon karuwar cutar korona.

An ruwaito ministan labarun Najeriya Lai Muhammad ya baiyana haka biyo bayan labaru da wasu kafafe su ka bayar mai nuna daukar makamancin matakin.

Muhammed ya ce matasyar kwamitin shugaban Najeriya kan yaki da cutar na da zummar rage taruwar jama’a a waje daya ne da hakan ya sanya gwamnatin dakatar da zuwa aiki na ma’aikata daga matakin albashi na 12 zuwa kasa na tsawon mako biyar.

Hakanan gwamnati ta kara jaddada umurnin hana kulob din dare da sauran wajajen shagali.

Ministan ya yi kokarin yaye fargabar jama’a ta sake rufe mutane a gida ba tare da abinci ko abin sha ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “KORONA-BA MU BA DA UMURNIN A HANA MUTANE YAWO TUKUN-GWAMNATIN NAJERIYA”
 1. Hey! This is my first visit to your blog! We are a team of volunteers and starting
  a new project in a community in the same niche.

  Your blog provided us useful information to work on.
  You have done a extraordinary job!

 2. Very nice post. I just stumbled upon your weblog and wanted to
  say that I have truly enjoyed browsing your blog posts.
  After all I will be subscribing to your rss feed and I hope you write again very soon!

Leave a Reply

Your email address will not be published.