• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KISAN GILLA GA HANIFA-AN FITAR DA ‘YAN JARIDA DAGA KOTU DON SAMUN BA DA SHAIDAR JAMI’AN SIRRI

An fitar da ‘yan jarida daga kotu a Kano a yayin shari’ar malamin makaranta Tanko Abdulmalik da a ke tuhuma da sacewa da kuma kashe dalibar sa Hanifa mai shekaru 5.
Kwamishinan shari’a na jihar Kano Musa Lawan ya ba da umurnin kawar da idon ‘yan jaridar don ba da dama ga jami’an sirri su ba da shaidar su a gaban kotu.
Don ma ka da su tsinci wani abu, an bukaci manema labarum su bar harabar babbar kotun ta 6 ta Kano da alkali Usman Na’abba ke jagorantar.
Mutane na son jin labarin shari’ar don yanda jama’a su ka yi matukar juyayin kisan gilla ga ‘yar yarinyar ta hanyar shayar da ita guba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
52 thoughts on “KISAN GILLA GA HANIFA-AN FITAR DA ‘YAN JARIDA DAGA KOTU DON SAMUN BA DA SHAIDAR JAMI’AN SIRRI”
  1. I like what you guys are up too. Such smart work and reporting! Carry on the superb works guys I have incorporated you guys to my blogroll. I think it’ll improve the value of my web site 🙂

Leave a Reply

Your email address will not be published.