• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KAYAN DA MUTANE SU KA WAWASHE A ADAMAWA BA NA GWAMNATIN TARAIYA BA NE-GWAMNA FINTIRI

Gwamnan jihar Adamawa a Najeriya Umaru Fintiri ya ce kayan abincin da wasu su ka yi awun gaba da su daga rumbun abinci a jihar ba daga gwamnatin taraiya ya fito ba.

Gwamna Fintiri wanda ya gabatar da jawabi ga al’ummar jihar, ya ce kayan sun hada da wanda asusun Melinda da Gates su ka bayar hade da tallafin da wasu masu hannu da Shuni a jihar su ka bayar ne.

Fintiri ya ce wani sashen taimakon da a ka yi wa jihar alkawari ya zama zane kan ruwa daga cibiyoyin da su ka nuna aniyar tallafawa al’ummar jihar.

Yanzu dai Fintiri ya aiyana dokar hana yawo a jihar don dakatar da fasa rumbunan abinci a sassan jihar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “KAYAN DA MUTANE SU KA WAWASHE A ADAMAWA BA NA GWAMNATIN TARAIYA BA NE-GWAMNA FINTIRI”
 1. You can definitely see your enthusiasm within the article you write.
  The sector hopes for more passionate writers like you who are not afraid to mention how they believe.
  All the time go after your heart.

 2. Hey just wanted to give you a quick heads up.

  The words in your post seem to be running off the screen in Ie.
  I’m not sure if this is a formatting issue
  or something to do with web browser compatibility but
  I figured I’d post to let you know. The design and style
  look great though! Hope you get the issue fixed soon. Many thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published.