• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KASHI 75% NA MASU ZAMA A GIDAN YARI NA MATAKIN JIRAN SHARI’A NE-MINISTA AREGBESOLA

ByNoblen

Jul 25, 2021 , ,

Ministan cikin gida na Najeriya Rauf Aregbesola ya ce kashi 75% na mazauna gidajen yarin Najeroiya na matakin jiran shari’a ne kuma yawan mutane ya kawo cunkoso.

Aregbesola da ke magana a bude gidan yari a Oshogbo, ya bukaci jihohi su gina wajajen adana masu laifi don rage cunkoson gidajen yarin.

Ministan ya ce gudajen yarin na iya daukar mutum 57, 278 amma a yanzu haka akwai mutum 68, 747.

Cikin adadin mutanen 67, 422 maza ne inda 1, 325 mata ne.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *