• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KARIN DALIBAI 15 NA BAPTIST SUN TSIRA DAGA BARAYI

ByNasiru Adamu El-hikaya

Aug 23, 2021

Karin dalibai 15 na makarantar Baptist a Kaduna sun tsira daga hannun barayin mutane bayan zama na tsawon kwana 48.

Shugaban kiristoci na Najeriya reshen jihar John Hayab ya baiyana kubutar daliban.

A yanzu haka akwai saura dalibai 65 a hannun barayin da a ke cigaba da tuntuba don saki su.

Kakakin rundunar ‘yan sanda a jihar Kaduna Muhammad Jalige ya tabbatar da sako daliban amma bai baiyana masaniyar ko an biya kudin fansa ba.

Akwai daliban wasu makarantun daban da ke hannun barayin amma an samu tsagaitawar taba lafiyar wadanda a ka sacen.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “KARIN DALIBAI 15 NA BAPTIST SUN TSIRA DAGA BARAYI”
  1. whoah this weblog is great i love studying your articles.
    Keep up the good work! You know, many persons are hunting round for this information, you can help them greatly.

Leave a Reply

Your email address will not be published.