• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KAR KU RIKA JIN TSORON CUTAR ANNOBA, INJI SHUGABAN AMURKA DONALD TRUMP

Shugaban Amurka Donald Trump wanda ya kwanta a wani asibitin soja inda ya karbi maganin cutar annoba, ya bukaci al’ummar kasar da su fitar da tsoron cutar a ran su.
Likitan shugaba Sean Conley ya ce shugaban ya samu fiye da saukin da a ke bukata ta sallamar sa daga asibiti, amma ba za a ce ya fita daga kangin annobar ba har mako daya nan gaba.
Trump na daga shugabannin duniya da sam ba sa firgicewa don cutar ta annoba, inda kuma ya tsani amfani da kariyar fuska da wasu ke sakawa su toshe baki da hanci don gudun cutar.
A amurka dai fiye da mutum dubu 210 ne su ka mutu sanadiyyar cutar.
Za a gudanar da zaben shugaban Amurka ranar 3 ga watan gobe inda Trumo ke neman wa’adi na biyu a inuwar jam’iyyar sa ta Rifabulikan yayin da tsohon mataimakin shugaban kasar Joe Biden ke kalubalantar sa a inuwar jam’iyyar Dimokrats.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “KAR KU RIKA JIN TSORON CUTAR ANNOBA, INJI SHUGABAN AMURKA DONALD TRUMP”
 1. Good way of describing, and pleasant piece of writing to obtain facts on the topic of my
  presentation focus, which i am going to deliver in university.

 2. Hi there mates, how is everything, and what you wish for
  to say concerning this article, in my view its truly awesome in support of me.

 3. My brother suggested I might like this blog. He was entirely right.
  This post truly made my day. You can not imagine simply how much time
  I had spent for this info! Thanks!

Leave a Reply

Your email address will not be published.