• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KANKARA: AN SAKO DALIBAN MAKARANTAR SAKANDAREN KANKARA A JIHAR KATSINA

Gwamnantin jihar Katsina ta ba da tabbacin cewa masu satar mutane sun sake daliban makarantar sakandaren Kankara a jihar Katsina bayan sace su daga makarantar ta su.

Labarin ya nuna an samu yaran cikin lafiya ba tare da samun wani rauni ko mummunan tashin hankali ba.

Gwamnatin Katsina da wakilai daga taraiya su ka shiga tattaunawa da barayin har a ka cimma nasarar sako yara 344.

Babu labarin ko sai da a ka ba da kudin fansa kafin sako daliban.
Gabanin nan, an ga faifan daliban na kira ga gwamnati kar ta yi amfani da karfi wajen ceto su don haka ka iya zama hatsari ga rayuwar su.

Fatar dai duk yaran da a ka ce an samu sako su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “KANKARA: AN SAKO DALIBAN MAKARANTAR SAKANDAREN KANKARA A JIHAR KATSINA”
 1. There are certainly a lot of details like that to take into consideration. That is a great point to bring up. I offer the thoughts above as general inspiration but clearly there are questions like the one you bring up where the most important thing will be working in honest good faith. I don?t know if best practices have emerged around things like that, but I am sure that your job is clearly identified as a fair game. Both boys and girls feel the impact of just a moment?s pleasure, for the rest of their lives.

 2. Hello, constantly i used to check website posts here early in the break of day, for the reason that i love to find out more and more.

 3. Hi there would you mind sharing which blog platform you’re working with?
  I’m planning to start my own blog soon but I’m having a hard time deciding between BlogEngine/Wordpress/B2evolution and
  Drupal. The reason I ask is because your design and style seems different then most blogs and I’m looking for something unique.
  P.S Sorry for getting off-topic but I had to ask!

 4. I’m not that much of a internet reader to be honest but your sites really nice, keep it up!
  I’ll go ahead and bookmark your site to come back in the
  future. All the best

Leave a Reply

Your email address will not be published.