• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

KA’ABA: AN RABA ROBOBIN ZAMZAM MILIYAN 1.2

Hukumar kula da masallacin Ka’aba da na Manzon Allah ya raba robobin ruwan zamzam miliyan 1.2 ga masu umrah don samun sanyin gudanar da ibadar mai yawan lada.

Da farkon aikin, an raba robobi  dubu 500 inda a kashi na biyu a ka raba dubu 700 ga masu umrar daga ciki da wajen Saudiyya bayan bude haramin don wannan ibada da a baya a ka takaita ko rufe don cutar annoba.

Jagoran samar da ruwan a haramin Makkah Ahmed Al-Nadwi ya ce su na aikin tabbatar da samar da ruwan a wajen dawafi, Safa da Marwa da kuma a bakin kofofin shigowa.

Hukumar ta kara kimanin manyan ma’aikata 128 don zuba aikin kimanin mutum 600 da ke raba ruwa a masallacin na Ka’aba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
44 thoughts on “KA’ABA: AN RABA ROBOBIN ZAMZAM MILIYAN 1.2”
  1. Hi, Neat post. There’s a problem with your website in internet explorer, would check this… IE still is the market leader and a big portion of people will miss your magnificent writing due to this problem.

Leave a Reply

Your email address will not be published.