• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JOS: AN FARA SASSAUTA DOKAR HANA YAWO

Gwamnatin jihar Filato za ta fara sassauta dokar hana yawo dare da rana daga jumma’ar nan don fara lafar fitina.

Gwamnan Jihar Simon Lalong ya aiyana dokar ta hana yawo don hana miyagun iri karin damar cutar da ‘yan kasa masu bin doka da oda.

Dokar yanzu za ta koma ta hana yawon dare inda in gari ya waye mutane ka iya fita su nemi na cefane. Jihar Filato dai na da tarihin zubar da jini da kashe matafiya da ba su ji ba ba su kuma gani ba a sanadiyyar tsanantar tsamar bambancin addini da na kabilanci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “JOS: AN FARA SASSAUTA DOKAR HANA YAWO”
  1. Admiring the commitment you put into your blog and in depth
    information you present. It’s great to come across a blog every once
    in a while that isn’t the same out of date rehashed material.
    Great read! I’ve saved your site and I’m adding
    your RSS feeds to my Google account.

Leave a Reply

Your email address will not be published.