• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JIRGIN DAKON KAYA YA KAWO CIKAS WAJEN HANA HADA-HADA A MASHIGAR SUEZ

Kimanin kashi 10% na kasuwanci  duniya ya tsaya cik bayan wani babban jirgin ruwa na dakon kaya ya samu matsala ya nitse kasa a mashigar ruwan SUEZ CANAL.

Makalewar jirgin ruwan na Taiwan ya sanya tare hanyoyin wucewa a ruwan da ya sanya a ka yi ta kokarin shawo kan lamarin.

Jirgin ya tashi daga yankin Yantian inda ya kama hanyar kasar Netherlands.

Mashigar Suez Canal inda jirgin ya makale ta na hade da Bahar Maliya ne.

A ranar labaraba dai jirage dauke da fetur da iskar gas sun kasa wucewa ta mashigar da hakan ya hana kai hajar kasuwannin duniya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *