• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JIRAGEN SAMA-DOLE MU DAKATAR DA SUFURIN CIKIN GIDA DON TSADAR MAI A NAJERIYA

Kungiyar masu sufurin jiragen sama na cikin gida a Najeriya ta ce ya zama wajibi ta dakatar da sufurin don dan karen tsadar man jirgi.

Wannan na kunshe a wasika da kungiyar ta aikawa ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika da hukumar kula da sufurin jirgaen fasinja ta Najeriya.

Takardar na dauke da sa hannun shugaban kungiyar Serina Abdulmanaf da ke nuna litar man jirgi ta cilla daga Naira 190 zuwa Naira 700.

Kungiyar ta ce ta yi iya bakin kokari wajen tuntubar sassan da lamarin ya shafa ciki da kamfanin man na NNPC amma neman saukin ya ci tura.

Bayanin na nuna tsadar man kan dau kashi 40% na farashin sufurin jirgi a duniya amma yanzu na Najeriya ya kai kashi 95%.

Dakatar da sufurin zai fara daga litinin din nan 9 ga watan nan na Mayu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
9 thoughts on “JIRAGEN SAMA-DOLE MU DAKATAR DA SUFURIN CIKIN GIDA DON TSADAR MAI A NAJERIYA”
 1. Great post. I was checking continuously this blog and I am
  inspired! Very helpful information specifically the final phase 🙂 I care for
  such information a lot. I used to be looking for this particular
  info for a very long time. Thank you and best of luck.

 2. Just want to say your article is as surprising.
  The clarity on your put up is simply cool and that i can think you’re a professional in this
  subject. Well with your permission allow me to grasp your RSS feed to stay
  updated with forthcoming post. Thanks 1,000,000 and please carry on the gratifying work.

Leave a Reply

Your email address will not be published.