• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JIHOHIN AREWA SU NA CIKIN DOKAR HANA YAWO BAYAN FASA RUMBUNA

A yanzu haka jihohi da su ka hada da Filato, Adamawa da Kaduna da sauran su na cikin halin hana yawo dare da rana don yanda wasu su ka runtuma rumbunan da a ka adana abincin jinkai su ka fasa su ka kwashe kayan abincin.

Ba mamaki gwamnatoci a jihohin sun dau matakin ne don haka fantsamar lamarin zuwa kasuwanni ko wasu kadarorin gwamnati.

An ga mutane na arcewa da buhunan shinkafa, mangyada da wasu da su ka shafi na bandaki har ma da kibiyar nuna gari da wasu tarkace.

Malaman Islama na nuna ba daidai ne fasa rumbunan abinci na gwamnati ba, amma a lokaci guda ita ma gwamnatin ta kaucewa duk wani lamari na rashin adalci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “JIHOHIN AREWA SU NA CIKIN DOKAR HANA YAWO BAYAN FASA RUMBUNA”
  1. Wonderful beat ! I would like to apprentice while you amend your web site,
    how can i subscribe for a blog website? The account helped me a acceptable deal.
    I had been a little bit acquainted of this your broadcast offered bright clear concept

  2. ArchivistMany firms, communities, and nonprofit organizations rely on archivists to accurately document the actions and
    the legacies of their institutions.

    my website: Linette

Leave a Reply

Your email address will not be published.