• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JIBWIS ZA TA KADDAMAR DA KATAFAREN MASALLACIN JUMMA’A A HELKWATAR TA A ABUJA

Kungiyar Izala ta kammala shirye-shiryen kaddamar da katafaren masallacin jumm’a da ta gina a helkwatar ta da ke anguwar Utako a Abuja.
Za a gudanar da kaddamarwar da sallar jumma’a a jumma’ar nan 25 ga watan nan na Maris.
Shugaban kungiyar Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce an gina masallacin da gudunmwar fatun laiya da jama’a ke bayarwa.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ne zai zama babban bako a kaddamarwar yayin da mai alfarma Sarkin musulmi Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar zai zama uban taron.
Bayan kammala kaddamarwar za a gudanar da wa’azi na musamman a babban masallacin kasa da ke a Abuja a daren jumma’ar.
Masallacin na sheik da farin fenti daga nesa da dogayen hasumiya kazalika da kubba biyu inda cikin sa a ka shunfuda jar darduma mai alamun kungiyar JIBWIS.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
56 thoughts on “JIBWIS ZA TA KADDAMAR DA KATAFAREN MASALLACIN JUMMA’A A HELKWATAR TA A ABUJA”
  1. My brother recommended I might like this web site. He was entirely right. This post truly made my day. You can not imagine simply how much time I had spent for this information! Thanks!

  2. Good post. I study one thing more difficult on different blogs everyday. It will always be stimulating to learn content from other writers and observe a bit something from their store. I’d prefer to use some with the content on my weblog whether you don’t mind. Natually I’ll give you a link in your net blog. Thanks for sharing.

Leave a Reply

Your email address will not be published.