Jam’iyyu a Najeriya na shirin karshe na mika sunayen ‘yan takarar shugaban kasa ga hukumar zabe INEC.
Hakan na faruwa a jajiberin ransr rufe mika sunayen gwanaye.
Hukumar zabe ta ce manhajsr tara sunayen za ta rufe kirib a ranar jumma’ar nan 17 ga watan nan na yuni.
Manyan jam’iyyu na bin kowace irin dabara wajen cankar dan takarar mataimakin shugaban kasa da zai jawo mu su tagomashin lashe zabe.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀