• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JAM’IYYAR NNPP TA AIYANA KWANKWASO A MATSAYIN DAN TAKARAR TA NA SHUGABAN KASA

Sabuwar jam’iyyar hamaiya ta NNPP ta aiyana tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin dan takarar ta ga babban zaben Najeriya na 2023.

Wannan ya nuna Kwankwaso zai tinkari ‘yan takarar manyan jam’iyyun da su ka hada da APC mai mulki da babbar jam’iyyar adawa ta PDP.

Tuni wasu jam’iyyun su ka gudanar da zaben fidda gwani kamar PDP da ta zabi Atiku Abubakar, LABOR ta tsayar da tsohon gwamnan Anambra Peter Obi, inda APC za ta yi zaben a litinin mai zuwa don shirin mika sunayen gwanaye ga hukumar zabe zuwa 9 ga watan yunin nan.

Shugaban jam’iyyar NNPP Farfesa Rufa’I Ahmed Alkali ya ce sun yi dogon nazari kafin tsayar da Kwankwaso don ya zama daidai da sauran manyan ‘yan takara da za su fafata a neman amsar madafun iko.

Kwankwaso wanda ya taba zama a PDP da APC, ya ce ya san logar dukkan ‘yan takarar kuma ba ya shakkar gamuwa da su ranar zabe.

Hakanan Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce NNPP za ta kawo wani tsarin da zai kawar da muradun ‘yan jari hujja a dimokrdaiyyar Najeriya.

Zuwa yanzu dai a kan samu wadanda ba su gamsu da zaben fdda gwani a manyan jam’iyyu ba, na kaura zuwa NNPP don samun zarafin takara.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “JAM’IYYAR NNPP TA AIYANA KWANKWASO A MATSAYIN DAN TAKARAR TA NA SHUGABAN KASA”
 1. Hi there! This post could not be written any better! Reading through this post reminds me of my
  previous roommate! He always kept preaching about this.
  I’ll forward this post to him. Pretty sure he’ll have a great read.
  Many thanks for sharing!

 2. Oh my goodness! Amazing article dude! Thank you
  so much, However I am experiencing difficulties with your RSS.
  I don’t know why I cannot subscribe to it. Is there anybody else
  having identical RSS problems? Anyone that knows the answer can you kindly respond?
  Thanx!!

 3. I know this if off topic but I’m looking into starting my own blog and was curious what all is required to get setup?
  I’m assuming having a blog like yours would cost a pretty
  penny? I’m not very internet smart so I’m not 100%
  sure. Any suggestions or advice would be greatly appreciated.

  Thanks

 4. I was suggested this blog by way of my cousin. I’m no longer certain whether this submit
  is written through him as no one else understand such particular approximately my trouble.

  You’re wonderful! Thank you!

 5. Thanks a bunch for sharing this with all people you really recognise what you’re talking about!
  Bookmarked. Kindly additionally seek advice from my website
  =). We can have a link change contract among
  us

 6. Good Morning,

  I hope you’re well. I am excited to tell you about our Full Body Resistance Band Kit that can help you get an amazing workout without having to go to the gym.
  This is the best and cheapest athletic gear on the market. You can do a full body workout from the comfort of your home.

  I believe that this product can help you reach your fitness goals.

  Save 50% OFF + FREE Worldwide Shipping
  Shop Now: https://ametathletics.sale

  To your success,

  Monserrate

Leave a Reply

Your email address will not be published.